5 Da ma dukan mutane su yabe ka, ya Allah, Da ma dukan mutane su yabe ka!
5 Bari mutane su yabe ka, ya Allah; bari dukan mutane su yabe.
Da ma dukan mutane su yabe ka, ya Allah, Da ma dukan mutane su yabe ka!
Idan ka tafi tare da mu, kowane irin alheri da Ubangiji zai yi mana, mu kuma haka za mu yi maka.”
Ubangiji mafaka ne ga waɗanda ake zalunta, Wurin ɓuya a lokatan wahala.