Zabura 66:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ku yabi Allahnmu, ya ku dukan al'ummai, Bari a ji yabon da kuke yi masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ku yabi Allahnku, ya mutane, bari a ji ƙarar yabonsa; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
za a sāke jin muryar murna da ta farin ciki, da muryar ango da ta amarya, da muryoyin mawaƙa, sa'ad da suke kawo hadayun godiya a cikin Haikalin Ubangiji, suna cewa, “ ‘Ku yi godiya ga Ubangiji Mai Runduna, Gama Ubangiji nagari ne, Gama madawwamiyar ƙaunarsa tabbatacciya ce.’ “Gama zan mayar da arzikin ƙasar kamar yadda yake a dā, ni Ubangiji na faɗa.”