Zabura 66:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ku raira waƙar darajar sunansa, Ku yabe shi da ɗaukaka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ku rera ɗaukaka ga sunansa; ku sa yabonsa yă zama da ɗaukaka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan Lawiyawa kuma, wato Yeshuwa, da Kadmiyel, da Bani, da Hashabnaiya, da Sherebiya, da Hodiya, da Shebaniya, da Fetahiya su ne suka yi kiran sujada, suka ce, “Ku miƙe tsaye, ku yabi Ubangiji Allahnku, Ku yabe shi har abada abadin. Bari kowa ya yabi maɗaukakin sunanka, ya Ubangijii, Ko da yake ba yabon da ɗan adam zai yi har ya isa.”