Zabura 61:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ya Allah, kā ji alkawaraina, Kā kuwa ba ni abin da ya dace, Tare da waɗanda suke ɗaukaka ka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Gama ka ji alkawarina, ya Allah; ka ba ni gādo na waɗanda suke tsoron sunanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |