Zabura 6:7 - Littafi Mai Tsarki7 Idanuna sun yi kumburi saboda yawan kuka, Har da ƙyar nake iya gani, Duk kuwa saboda abokan gābana! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Idanuna sun rasa ƙarfi da baƙin ciki; sun rasa ƙarfi saboda dukan abokan gābana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |