Zabura 6:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ya Ubangiji, kada ka yi fushi, ka kuma tsauta mini! Kada ka hukunta ni da fushinka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ya Ubangiji, kada ka tsawata mini cikin fushinka ko ka hore ni cikin hasalarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |