Zabura 57:4 - Littafi Mai Tsarki4 Raina yana tsakiyar zakoki, Na kwanta a tsakiyar waɗanda suka yi niyyar cinye mutane. Haƙoransu kamar māsu da kibau suke, Harsunansu masu kaifi ne kamar takobi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ina tsakiyar zakoki; ina kwance a cikin namun jeji masu cin mutane, mutanen da haƙoransu masu ne da kuma kibiyoyi, waɗanda harshensu suna da kaifi kamar takobi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |