Zabura 53:6 - Littafi Mai Tsarki6 Dā ma ceto ya zo ga Isra'ila daga Sihiyona! Sa'ad da Allah ya sāke arzuta jama'arsa, Zuriyar Yakubu za ta yi farin ciki, Jama'ar Isra'ila kuwa za ta yi murna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Kash, da ceton Isra’ila zai fito daga Sihiyona mana! Sa’ad da Allah ya sāke arzuta mutanensa, bari Yaƙub yă yi farin ciki Isra’ila kuma yă yi murna! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |