Zabura 53:5 - Littafi Mai Tsarki5 Amma sa'an nan za su firgita ƙwarai, Irin yadda ba su taɓa yi ba, Gama Allah ya warwatsa ƙasusuwan maƙiyanka. Ya kore su sarai, saboda ya ƙi su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ga shi fa, sun firgita don tsoro, ko da yake babu dalilin tsoro, gama Allah zai watsar da ƙasusuwan masu ƙinsa, za su sha kunya, gama Allah ya ƙi su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |