Zabura 53:1 - Littafi Mai Tsarki1 Wawaye sukan ce wa kansu, “Ba Allah.” Dukansu sun lalace, sun aikata mugayen al'amura, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Wawa ne kawai yakan ce a zuciyarsa, “Ba Allah.” Sun lalace, kuma hanyoyinsu ba su da kyau; babu wani mai aikata abu mai kyau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |