Zabura 52:9 - Littafi Mai Tsarki9 Zan gode maka, ya Ubangiji, Saboda abin da ka aikata. Zan dogara gare ka, Sa'ad da nake sujada tare da jama'arka, Domin kai mai alheri ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Zan yabe ka har abada game da abin da ka yi; a cikin sunanka zan dogara, gama sunanka yana da kyau. Zan yabe ka a gaban tsarkakanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |