Zabura 52:8 - Littafi Mai Tsarki8 Amma ni, kamar itacen zaitun nake, wanda yake girma kusa da Haikalin Allah, Ina dogara ga madawwamiyar ƙaunarsa har abada abadin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma ni kamar itace zaitun ne ina haɓaka a gidan Allah; na dogara ga ƙauna marar ƙarewa ta Allah har abada abadin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |