Zabura 51:4 - Littafi Mai Tsarki4 Na yi maka zunubi, kai kaɗai na yi wa, Na kuwa aikata mugunta a gare ka. Daidai ne shari'ar da ka yi mini, Daidai ne ka hukunta ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Kai kaɗai na yi wa zunubi na yi abin da yake mugu a idonka, ta haka an tabbatar kai mai gaskiya sa’ad da ka yi magana aka kuma nuna kai mai adalci ne sa’ad da ka hukunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |