Zabura 51:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ka yi mini jinƙai, ya Allah, Sabili da madawwamiyar ƙaunarka. Ka shafe zunubaina, Saboda jinƙanka mai girma! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ka yi mini jinƙai, ya Allah, bisa ga ƙaunarka marar ƙarewa; bisa ga tausayinka mai girma ka shafe laifofina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |