Zabura 5:3 - Littafi Mai Tsarki3 A gare ka zan yi addu'a, ya Ubangiji, Da safe za ka ji muryata, Da hantsi zan yi addu'ata, In kuma jira amsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Da safe, ya Ubangiji, ka ji muryata; da safe na gabatar da bukatuna a gabanka in kuma jira da sa zuciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |