Zabura 5:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ka kāshe su, ka hukunta su, ya Allah Ka watsar da mugayen shirye-shiryensu, Ka kore su daga gabanka sabili da yawan zunubansu, Da kuma tayarwar da suke yi maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ka furta su masu laifi, ya Allah! Bari makircinsu yă zama fāɗuwarsu. Ka kore su saboda yawan zunubansu, saboda sun tayar maka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |