Zabura 48:8 - Littafi Mai Tsarki8 Mun ji labarin waɗannan al'amura, Yanzu kuwa mun gan su A birnin Allahnmu, Mai Runduna, Zai kiyaye birnin lafiya har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Yadda muka ji, haka muka gani a cikin birnin Ubangiji Maɗaukaki, a cikin birnin Allahnmu. Allah ya sa ta zauna lafiya har abada. Sela အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |