Zabura 47:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ya zaɓar mana ƙasar da muke zaune, Wadda take mallaka ce ta fāriya, ta jama'arsa Wadda yake ƙauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ya zaɓar mana gādonmu, abar taƙamar Yaƙub, wanda yake ƙauna. Sela အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |