8 Suna cewa, “Yana ciwon ajali, Ba zai taɓa tashi daga gadonsa ba.”
8 “Mugun ciwo ya kama shi; ba zai taɓa tashi daga inda yake kwanciya ba.”
Suna cewa, “Ai, Allah ya rabu da shi, Gama ba wanda zai cece shi!”
Ashe, bai kamata matar nan 'yar zuriyar Ibrahim, wadda Shaiɗan ya ɗaure, yau shekara goma sha takwas, a kwance ta daga wannan ƙuƙumi a ran Asabar ba?”
Suna magana a kaina, suna cewa, “Allah ba zai taimake shi ba!”