Zabura 41:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ubangiji zai kiyaye shi, yă keɓe ransa. Ubangiji zai sa yă ji daɗi a ƙasar, Ba zai bar shi a hannun magabtansa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ubangiji zai kāre shi yă kuma kiyaye ransa; zai albarkace shi a cikin ƙasar ba kuwa zai miƙa shi ga hannun maƙiyansa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |