Zabura 40:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ya koya mini raira sabuwar waƙa, Waƙar yabon Allahnmu. Da yawa idan suka ga wannan za su tsorata, Za su kuwa dogara ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ya sa sabuwar waƙa a bakina, waƙar yabo ga Allahna. Da yawa za su gani su tsorata su kuma dogara ga Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |