Zabura 40:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ka sa dukan waɗanda suke zuwa gare ka Su yi murna, su yi farin ciki! Ka sa waɗanda suke ƙaunar cetonka Kullayaumi su ce, “Allah da girma yake!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Amma bari dukan masu nemanka su yi farin ciki su kuma yi murna a cikinka; bari waɗanda suke ƙaunar cetonka kullum su ce, “Ubangiji mai girma ne!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |