Zabura 4:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ku tuna fa, Ubangiji ne ya zaɓe ni domin in zama nasa, Ya kuma ji ni lokacin da na yi kira gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku san cewa Ubangiji ya keɓe masu tsoron Allah wa kansa; Ubangiji zai ji sa’ad da na yi kira gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |