18 Na hurta zunubaina, Sun cika ni da taraddadi.
18 Na furta laifina; na damu da zunubina.
Ba za ka taɓa cin nasara a zamanka ba muddin kana ɓoye laifofinka. Ka hurta zunubanka ka tuba, sa'an nan Allah zai yi maka jinƙai.
Sa'an nan na hurta zunubaina gare ka, Ban ɓoye laifofina ba. Na ƙudurta in hurta su gare ka, Ka kuwa gafarta dukan laifofina.
Na gane laifina, Kullum ina sane da zunubina.
Zai raira waƙa a gaban jama'a, ya ce, ‘Na yi zunubi. Ban yi daidai ba, Amma ba a sa ni in biya ba.
Idan na ɓoye laifofina a zuciyata,