Zabura 38:12 - Littafi Mai Tsarki12 Masu son kashe ni, sun haƙa mini tarkuna, Masu so su cuce ni, suna barazanar lalatar da ni, Yini sukutum suna ƙulla mini maƙarƙashiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Waɗanda suke neman raina sun sa tarkonsu, waɗanda suke so su cuce ni suna zance lalatar da ni; yini sukutum suna ƙulla mini maƙarƙashiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |