Zabura 32:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan na hurta zunubaina gare ka, Ban ɓoye laifofina ba. Na ƙudurta in hurta su gare ka, Ka kuwa gafarta dukan laifofina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’an nan na furta zunubina a gare ka ban kuwa ɓoye laifina ba. Na ce, “Zan furta laifofina ga Ubangiji.” Ka kuwa gafarta laifin zunubina. Sela အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |