Zabura 32:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ka hukunta ni dare da rana, ya Ubangiji, Ƙarfina duka ya ƙare sarai, Kamar yadda laima yake bushewa, Saboda zafin bazara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Gama dare da rana hannunka yana da nauyi a kaina; an shanye ƙarfina ƙaf sai ka ce a zafin bazara. Sela အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |