Zabura 3:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ka zo, ya Ubangiji! Ka cece ni, ya Allahna! Ka yi nasara a kan dukan abokan gābana, Ka hallakar da dukan mugaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ka tashi Ya Ubangiji! Ka cece ni, ya Allahna! Ka bugi dukan abokan gābana a muƙamuƙi; ka kakkarya haƙoran mugaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |