Zabura 27:5 - Littafi Mai Tsarki5 A lokatan wahala zai kiyaye ni a inuwarsa, Zai kiyaye ni lafiya a Haikalinsa, Zai ɗora ni a kan dutse mai tsayi, ya kiyaye ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Gama a lokacin wahala, zai kiyaye ni lafiya a wurin zamansa; zai ɓoye ni cikin inuwar tabanakul nasa ya kuma sa ni can a bisa dutse. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |