Zabura 21:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ubangiji zai hallaka su kamar harshen wuta, sa'ad da ya bayyana. Ubangiji zai cinye su a cikin fushinsa, Wuta kuma za ta cinye su ƙurmus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 A lokacin bayyanarka za ka sa su zama kamar wutar matoya. Cikin fushinsa Ubangiji zai haɗiye su, kuma wutarsa za tă cinye su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |