Zabura 2:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sarakunan duniya sun yi tayarwa, Masu mulkinsu suna shirya maƙarƙashiya tare, Gāba da Ubangiji da zaɓaɓɓen sarkinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sarakunan duniya sun ɗauki matsayi masu mulki sun taru gaba ɗaya suna gāba da Ubangiji da kuma Shafaffensa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |