3 Ba magana ko kalma da aka hurta, Ba wani amon da aka ji,
3 Ba magana, ba kalmar da aka hurta, ba wani amon da aka ji daga gare su.
Ku lura fa, sa'ad da kuka dubi sama, kuka ga rana, da wata, da taurari, da dai dukan rundunar sama, don kada fa ku jarabtu, ku yi musu sujada, ko ku bauta musu. Ubangiji Allahnku ya sa waɗannan saboda dukan al'ummai.