Zabura 17:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ina addu'a gare ka, ya Allah, Domin kakan amsa mini, Don haka ka juyo wurina ka kasa kunne ga maganata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Na kira gare ka, ya Allah, gama za ka amsa mini; ka kasa kunne ka kuma ji addu’ata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |