3 Ku yabe shi, ku rana da wata, Ku yabe shi, ku taurari masu haskakawa!
3 Yabe shi, rana da wata, yabe shi, dukanku taurari masu haskakawa.
Ku lura fa, sa'ad da kuka dubi sama, kuka ga rana, da wata, da taurari, da dai dukan rundunar sama, don kada fa ku jarabtu, ku yi musu sujada, ko ku bauta musu. Ubangiji Allahnku ya sa waɗannan saboda dukan al'ummai.
Muddin duniya tana nan, lokacin shuka da lokacin girbi, damuna da rani, yini da dare, ba za su daina ba.”
idan ka iya hana dare da yini su bayyana a ƙayyadaddun lokatansu,