2 Zan yabe shi muddin raina. Zan raira waƙa ga Allahna dukan kwanakina.
2 Zan yabi Ubangiji dukan kwanakina; zan rera yabo ga Allahna muddin raina.
Muddin raina, zan yi maka godiya, Zan ta da hannuwana sama, in yi addu'a gare ka.
Zan raira waƙa ga Ubangiji dukan raina, Zan raira yabbai ga Allah muddin raina.
Ku kasa kunnenku ya ku sarakuna, Ku lura, ya ku hakimai, Zan raira waƙa in yi kaɗe-kaɗe ga Ubangiji, Allah na Isra'ila.