Zabura 143:8 - Littafi Mai Tsarki8 A gare ka nake dogara, Da safe ka tuna mini da madawwamiyar ƙaunarka. Addu'ata ta hau zuwa gare ka, Ka nuna mini hanyar da zan bi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Bari safiya ta kawo mini maganar ƙaunarka marar ƙarewa, gama na sa zuciyata a gare ka. Ka nuna mini hanyar da zan bi, gama a gare ka na miƙa raina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |