Zabura 143:7 - Littafi Mai Tsarki7 Yanzu ka amsa mini, ya Ubangiji! Na fid da zuciya duka! Kada ka ɓuya mini, Don kada in zama cikin waɗanda suke gangarawa zuwa lahira. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ka amsa mini da sauri, ya Ubangiji; ƙarfina ya ƙare. Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni in ba haka ba zan zama kamar waɗanda suka gangara zuwa rami. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |