Zabura 143:12 - Littafi Mai Tsarki12 Saboda ƙaunar da kake yi mini, Ka kashe maƙiyana. Ka hallakar da dukan waɗanda suke zaluntata. Gama ni bawanka ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 A cikin ƙaunarka marar ƙarewa, ka rufe bakunan abokan gābana; ka hallaka dukan maƙiyana, gama ni bawanka ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |