Zabura 140:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ya Ubangiji, Allahna, Mai Cetona, mai ƙarfi, Kā kiyaye ni cikin yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ya Ubangiji Mai Iko Duka, mai fansana mai ƙarfi, wanda yake garkuwoyin kaina a ranar yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |