Zabura 140:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ka tsare ni daga ikon masu mugunta, ya Ubangiji, Ka kiyaye ni daga masu tashin hankali, Waɗanda suke shirya fāɗuwata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ka kiyaye ni, ya Ubangiji, daga hannuwan mugaye; ka tsare ni daga mutane masu rikici waɗanda suke shirin kwashe ni a ƙafafu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |