Zabura 14:2 - Littafi Mai Tsarki2 Daga Sama Ubangiji ya dubi mutane, Yă ga ko da akwai masu hikima Waɗanda suke yi masa sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ubangiji ya duba daga sama a kan ’yan adam don yă ga ko akwai wani da ya gane, wani wanda yake neman Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |