Zabura 137:3 - Littafi Mai Tsarki3 Waɗanda suka kama mu suka sa mu mu yi waƙa, Suka ce mana, “Ku yi mana shagali Da waƙar da aka raira wa Sihiyona!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 gama a can masu kamunmu suka sa mu yi waƙoƙi, masu ba mu azaba suka nema waƙoƙin farin ciki; suka ce, “Ku rera mana ɗaya daga cikin waƙoƙin Sihiyona!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |