Zabura 135:6 - Littafi Mai Tsarki6 Yana aikata dukan abin da ya ga dama a Sama ko a duniya, A tekuna, da kuma zurfafan da suke ƙarƙas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ubangiji yana yin abin da ya ga dama, a sammai da kuma a duniya, cikin tekuna da kuma cikin dukan zurfafansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |