20 Ku yabi Ubangiji, ya ku Lawiyawa, Ku yabe shi, dukanku da kuke tsoronsa!
20 Ya gidan Lawi, yabi Ubangiji; ku da kuke tsoronsa, yabi Ubangiji.
Yabo Ya tabbata ga Ubangiji! Ku bayin Ubangiji, Ku yabi sunansa!
Ku dogara ga Ubangiji, ya ku jama'ar Isra'ila! Shi yake taimakonku, yana kiyaye ku.
Sai Bulus ya miƙe, ya ɗaga hannu a yi shiru, ya ce, “Ya ku 'yan'uwa Isra'ilawa, da sauran masu tsoron Allah, ku saurara!