Zabura 135:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ku da kuke tsaye a Haikalin Ubangiji, A wuri mai tsarki na Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 ku waɗanda kuke hidima a gidan Ubangiji, cikin filayen gidan Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan Lawiyawa kuma, wato Yeshuwa, da Kadmiyel, da Bani, da Hashabnaiya, da Sherebiya, da Hodiya, da Shebaniya, da Fetahiya su ne suka yi kiran sujada, suka ce, “Ku miƙe tsaye, ku yabi Ubangiji Allahnku, Ku yabe shi har abada abadin. Bari kowa ya yabi maɗaukakin sunanka, ya Ubangijii, Ko da yake ba yabon da ɗan adam zai yi har ya isa.”