16 Suna da bakuna, amma ba sa magana, Da idanu, amma ba sa gani.
16 Suna da bakuna, amma ba sa magana, idanu, amma ba sa gani;
Sa'an nan ya ce mini, “Ka sa hankalin mutanen nan ya dushe, kunnuwansu su kurunce, idanunsu su makance, har da ba za su iya gani, ko ji, ko fahimta ba. In da za su yi haka mai yiwuwa ne su sāke juyowa gare ni in warkar da su.”