Zabura 135:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ku yabi Ubangiji! Ku yabi sunansa, ku bayin Ubangiji, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Yabi Ubangiji. Yabi sunan Ubangiji; yabe shi, ku bayin Ubangiji, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan Lawiyawa kuma, wato Yeshuwa, da Kadmiyel, da Bani, da Hashabnaiya, da Sherebiya, da Hodiya, da Shebaniya, da Fetahiya su ne suka yi kiran sujada, suka ce, “Ku miƙe tsaye, ku yabi Ubangiji Allahnku, Ku yabe shi har abada abadin. Bari kowa ya yabi maɗaukakin sunanka, ya Ubangijii, Ko da yake ba yabon da ɗan adam zai yi har ya isa.”