4 Ba zan huta, ko in yi barci ba,
4 ba zan ba wa idanuna barci ba, ba gyangyaɗi wa idanuna,
Kada ka yarda ka yi barci ko ka huta.
Sai surukarta ta ce, “Ki jira dai, 'yata, har ki ga yadda al'amarin zai zama, gama mutumin ba zai huta ba, sai ya daidaita al'amarin a yau.”
Aka sa abinci a gabansa domin ya ci, amma ya ce, “Ba zan ci ba, sai na faɗi abin da yake tafe da ni.” Laban ya ce, “Faɗi maganarka.”