Zabura 132:16 - Littafi Mai Tsarki16 Zan sa firistocinta su yi shela, Cewa ina yin ceto, Jama'ata kuma za su raira waƙa, Suna sowa don farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Zan suturta firistocinta da ceto, tsarkakanta kuma kullum za su rera don farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |