Zabura 131:1 - Littafi Mai Tsarki1 'Ya Ubangiji, na rabu da girmankai, Na bar yin fariya, Ba ruwana da manyan al'amura, Ba ruwana kuma da zantuttukan da suka fi ƙarfina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Zuciyata ba mai girman kai ba ce, ya Ubangiji, idanuna ba sa fariya; ban dami kaina da manyan al’amura ba ko abubuwan da suka sha ƙarfina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |